An kai Gawar Marigyayi Dr. Yusuf Maitama Sule, Danmasanin Kano kushewa

Dazu ne jirgin da ya dauko gawar Margyayi Dr. Yusuf Maitama Sule, Danmasanin Kano tun daga Birnin Alkahira ya sabka a Kano bayan Allah ya mai cikawa jiya a Masar ya sanadiyar yar gajeruwar lafiyar da ta danganci zucciya. Masoya su yi kyasu inda sunka tarbi jirgin da ya dauko gawar Margyayin daga Kasar Masar dan Nina bakin cikin rashinshi. Gwamnan Jahar Kano, Ganduje da danginai sun tsaida yau 4 ga Yuli 2017 dan a ma dattijon bizne na ya kamata da kuma karbar makoki daga abokan arzuki maziyarta kamar yadda aka saba.

An ma Margyayin bizne kamar yadda Addinin Musulumci ya tanada. Allah ya jikanshi da rahama. Ameen.

Ga hotunan biznen.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post