Kamannai daga Bikin Ƙaddamar da Littafin Yaki da cin hanci na Senator Dino Melaye

Senator Dino Melaye ya watsa hotuna a instagram daga bikin ƙaddamarda littafinai na yaki da cin hanci, “Antidotes for Corruption, The Nigerian Story”.

Bikin ƙaddamarda littafin ya jawo Jami’an Nijeriya tsohhi da na yanzu, waƙilai, sarakunan gargajiya d.s.s

Matar tsohon Shugaban kasa, Mrs Patience Ebele Jonathan, wadda ake kuma cema “Mama peace” da “Diaris God” ta sa mutane sun murmusa inda hotuna sunka nuna ta russuna sanda take gaida Shugaban wakilai, Saraki, Dogara, Ngige da sauransu.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post