Kyawawan Kamannai: Sarakan Gargajiyan Ibo sun ma Shugaba Buhari kyakyawan tarbe a Jahar Enugu

Shugaban Nijeriya, Shugaba Muhammadu Buhari ya sabka a filin sabkar jirage a Jahar Enugu, a tafiyarshi ta kwanakki 2 zuwa Jahar Ebonyi da Anambra dan wasu muhimman ayukka.

Shugaba Buhari ya samu kyakyawan tarbe a filin sabkar jirage Akanu Ibiam international airport daga Gwamnan Jahar, Ifeanyi Ugwuanyi, Gwamnonin Kudu maso gabas, Sarakan gargajiya na Ibo da Hausawa mazamna Jahar ta Enugu.

Hotuna:

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post