Amarya Fatima Dangote ta sha lullubi za'a kaita dakin aure

Wannan aure na su Fatima Dangote da Jamil Abubakar diyan Attajiri Dangote da Tsohon Shugaban Yansandan Nijeriya, yana tattareda abubuwan koyi garemu, ganin yadda ta sha lullubi biyeda uwayenta da kawaye za’a kaita gidan mijinta, dama haka aka saba a al’adar Hausa. Kuma bayan an ɗama auren nasu, cikin tsabta Fatima ta tashi tayi alwala tayi raka’a biyu tayi godiya ga Allah mai sama. GobirMob na tayaku murna.

Allah ya bada zaman lafiya.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post