Gwamnan Ekiti ya sha Rawani a Taron Gwamnonin Jam'iyyar PDP a Jahar Gombe

Wasu zafafan hotuna sun bayyana a yanar gizo inda Gwamnan jahar Ekiti, Ayodele Fayose ya sha sabon rawani sanda yake halartar taron gwamnonin jam’iyyar PDP a jahar Gombe, gwamnan ya sha farin rawani irin na masu sarauta a taron Gwamnonin jiya Lahadi. Fayose yayi ƙaurin suna a matsayin dan adawar Shugaban kasar Nijeriya mai ci, tun kamin ma ya hau bisa kujerar mulki.

Amman dai wannan karon rawanin ya ɗaukeshi.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post