Wata Uwargida ta bada mamaki inda ta tarbi Amaryar Mijin ta da hannu biyu

Kamar yadda waɗannan hotunan sunka bada wannan labarin wata uwargidace wadda ta share ma sauran mata fage ta tarbi kishiyarta- amaryar mijinta da hannu biyu-biyu. Sabannin yadda aka saba gani wannan uwargidar ba murna kaɗai tai ba, harda shirya musu liyafar kayan abunci iri-iri tayi na bazata dan nuna farin cikinta da auren na kishiyarta.

Allah yasa sauran mataye suyi koyi dake jarumar mata, ya kuma yaye musu tsananin kishi. Allah ya sa ayi zaman lafiya.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post