Ƴan Gidan Abiola sun bayyana farin cikin su ga Shugaba Buhari

Jiya Laraba, Shugaban kasar Nijeriya mai riko, Shugaba Muhammadu Buhari ya bada kambun matsayin girma (GCFR) ga Tsohon zababben Shugaban 1993, Margyayi Mashood Abiola, irin na wanda sunka shugabanci kasar— shekaru ashirin (20) bayan rasuwarshi. Shugaba Buhari ya dada da ayyana ranar 12 ga watan Yuni, ranar da akai zaben a shekarar 1993, a matsayin sabuwar ranar demokradiya dan karrama Abiola din.

Diyar Abiola, Wura ta garzaya a kafar twitter ta aikoda godiya ga shugaban dan girmamawar sanda take yaba uban nata.

Ga rubutun nata na tweet:

Dearest Daddy, Bashorun Moshood Kashimawo Olawale #Abiola GCFR. Wonderful to finally be able to write this, 20 years on! Thank you President Buhari.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post