Masarautar Saudiyya ta karrama Gwamnan Jahar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje

Gwamna Jahar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje ya samu gayyata ta musamman daga Sarkin Makka zuwa wata ma’aikata mai dimka rigar Ka’aba a Saudi Arabiya.
Masarautar ta kuma karrama Gwamnan jahar na Kano a kasar Saudiya saboda irin gudummuwar da yake ba Addinin Musulumci da kuma yadda ya debi malamai kusan guda dari daga kananan hukumomi guda 44 dake fadin jahar ta Kano dan yi musu bita.

Sarkin na Makka ya bashi lambar yabo ta dan akwati zinare mai daukeda Alkur’ani Maigirma
Allah ya taimaka.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post