Ɗiyar wani Soja ta koka da Samari ba su kula ta

Zat tausayi wata yarinya kyakkyawa da muke ganin Diyar wani Soja ce ta kai kukanta a wata kafar sada zumunta inda ta koka kan cewar bata samun kulawa. Bayanin da ta watsa a harshen Ingilish ta rubuta cewa ,”Dying from lack of attention” ma’ana tana fama da rashin kula.

So da yawa diyan Sojoji na matukar damuwa da irin wannan abun na rashin kula daga samari. Sai kaga diyar Soja ta ta kai budurci amman in ka tarba batada tsayayyen sarmayi saboda tsoron kusantarsu da samarin keyi.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post