Kwankwaso zai sake komawa wata Jam'iyya, Ya gindaya sharuɗɗa

Sanata Mai ci kuma Tsohon Gwamnan Jahar Kano, Sanata
Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi
barazanar ficewa daga jam’iyyar da yake yanzu PDP ya koma wata jam’iyya mai suna ADC idan har uwar jam’iyyar ta PDP ta cire sunan dan Kwankwasiyya daga jerin ‘yan takara.

Wata majiya ta nuna cewa, yunkurin Shugabannin PDP na kasa wajen
sulhunta bangaren Kwankwaso da na Sanata Mas’ud El Jibril Doguwa ya ci tura inda dukkanin bangarorin sunka ki amincewa da yarjejeniyar da aka cimma na raba ‘yan takarar gida biyu.
Madogara: Rariya

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post