Tuna baya: Ibrahim Zakzaky tareda Shugaba Buhari su na Dariya

Wannan hotunan sun bada mamaki a yanar gizo ganin irin yanayin da wannan mutunen ya shiga yanzu. A da ashe Malam Ibrahim Zakzaky suna gane juna da Shugaba Buhari, har da dariya, kamar yadda wannan hoton ya bayyana, kamin ta sake zane, Bawan Allah ya shiga tsaka mai wuya.

Har masharhanta suna ta cewa ko neman kuri’u ne Shugaba Buharin yaje wajen Madugun na yan Shi’a a zabenshi na shekarar 2015 ko-ko ziyarar ban girmace ya kai mai? Amman yau gashi ido na gani, abun takaici wani yasa wani kuka har ya kai ga kasa share hawaye. Allah ya taimaka.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post