Wata Kotu ta wanke Gwarzon ɗan wasan ƙwallo, Luka Modrick

Wata Kotu A ƙasar Crotia ta kori ƙarar da aka ma Dan Wasan Real Madrid C.F. Dan Kasan Crotia Luka Modrîç wanda a kwanan nan ya lashe Kambun Dan Wasan Kwallo Mafi Kwazo A Duniya.

Masu Kara Dai Suna Zarginshi da bada bayanan ƙarya a wata sharia ta tsohon Shugaban Kungiyarshi mai suna a Dinamo Zagreb wanda yake da alaka da komawar shi Tottenham A Shekarar 2008.

Ita Dai Kotun Ta Hukumta Manyan Laifukka Ta Soke Karar Ne Amma Da Sharadin Ana Iya Daukaka Kara. Karar Dai Ta Kumshi Shugaban Gudanarwa Na Dinamo Zdravko Mamiç Da Kuma Wasu Mutane Ukku wadanda yanzu Haka Suna Daure A Gidan Kaso Saboda Dalilin Almubazzaranci Da Juya Kudin Da Aka Sayarda Yan Wasa Sai Dai Shi Mamiç Ya Gudu Zuwa Kasar Bosnia.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post