Kai tsaye daga Taron Bikin 18 Decembre a Birnin Damagaram (Photos)

A yau ne aka gudanarda babban bikin kasa wanda ake duk shekara a kwanan wata irin na yau dan tunowa da ranar da Nijar ta zama Jamhoriya a shekarar 1959. Shugaban kasa Muhammadou Issuhou, Jami’an tsaro, Mutan Damagaram, Sarakunan Gargajiya, baki daga sauran Jahohin Nijar da Makwabciya Nijeriya duk sun hallara dan halartar wannan gagarumin biki na kasa.

Tarihi ya bada cewar taron na farko an yinshi ne a Damagaram kasancewar Zinder itace Babban Birnin Kasar kamin Niamey.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post