Shin kun san amfanin Albasa ga Jikin Dan'adam; Maganin Cututtuka, Kariyar jiki

Albasa na daya daga cikin abubuwan dake kara dandano ga abincin mu na yau da kullum sai dai kuma bayan haka Albasa nada karin wani alfanu ga rayuwar Dan’adam musamman yadda take kare Mutun daga kamuwa da wasu cututukka wanda hakan yasa muka kawo muku wasu cututukka kwara biyar da amfani da Albasa ke kare kamuwa dasu kamar haka.
1.Ciwon Asma ( Asthma)
2.Ciwon Suga ( Diabetes)
3.Sankara ( Cancer)
4.Rubewar Hakora ( Tooth Decay)
5.Ciwon Zuciya (heart Disease)

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post