Za'a haɗa Facebook, Whatsapp da Instagram Messenger wuri guda

A wani labari da zai dadadawa masu amfani da kafafen sadarwa na zamani rai wato social media da jaridar New York Times ta ruwaito an bayyana cewa shugaban kamfanin Facebook Mark Zuckerberg na wani yunkuri na ganin cewa Facebook,instagram,whatsapp da kuma messenger sun hade wuri daya yunkurin dai Nyc tace tuni an fara aiki akansa zai bada damar kowace manhaja ta tsaya a matsayin ta amma za’a iya samun damar wanda ke Facebook yana iya turawa mai Whatsapp sako kodashi bai amfani da Facebook din lamarin dai ana tunanin kammala kafin ko bayan shekarar 2019 wanda har idan ya kammala ana saran zaiyi gogewa da manhajar sako ta Google da ku Imessage musamman ta yadda zai bada damar mu’amala tsakanin masu aiki da wa ‘yannan manhajoji guda uku.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post