Video: Wasu ɓata-gari sun ma Atiku Abubakar Kuwwa wajen Taro

A na wadda ake a Arewacin Nijeriya, yayin da Dan takarar Shugaban Kasa karkashin Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar yaje yakin neman zabe a wata Jaha cikin Arewa-maso-yamma. Masu shela suna PDP, maimakon magoyan bayan Jam’iyyar suna cewa “Power” kawai kamar daga sama sai wasu da ake zaton yan APC ne sunka amshi kira da “Sai Buhari.” Ko’ina ya dauka “Sai Buhari….”

Wannan ba yi bane in aka yi wani nazari. Ko da yake shima Dan takarar shima yana tashi katobarar…

Duk garin da yaje yakin neman zabe farkon buda jawabinshi “Buhari”, karshen Jawabinshi “Buhari” yana ɓannarshi. Kenan darace taci gida.

https://m.youtube.com/watch?v=ofhtHDEYbZc

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post