An fara tura Ƴan Sandan Thailand masu Babban Ciki wurin rage Tumbi

A wani abu da an ka fara gani na farko a duniya na hukumcin da Ƙasar Thailand ta yanke na tura duk wani Ɗan Sandan ta da ya ke da ƙaton ciki wurin da za’a koyar da shi yanda zai rage ƙiba, ya samu ƙarbuwa a shafukkan sada zumunta na yanar gizo. Ma’abota kafofin sada zumuntar na cece-kuce a kan cewa Ƴan Sandan Ƙasar mu ta Nijeriya su ne sun ka fi dacewa da irin wannan horo kasancewar yanda wasu daga ciki su ke yin sakaci ta wajen barin jikin su ya na girman da har wasu daga cikin su ba su ko iya gudu.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post