Sanarwar Bikin Naɗin Sarautar wani Ɗan Ƙasar China a Kano (Photos)

Fadar Masarautar Kano na can ta na shirye-shiryen naɗin sarautar wani Hamshaƙin Dankasuwa ɗan asalin Kasar Sin mai suna Mr. Mike Zhang. Kamar yanda mun ka samu ruwaya daga Bukhar Kayarda wanda ya ɗora kamannan kamin bikin shi a Facebook, ya ce za’a yi wankan sarautar a Fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ran 25 ga watan Afrailu 2019. Masarautar za ta ba shi Muƙamin Waƙilin Ƴan Chanan Kano wato “Representative of Chinese in Kano kingdom” a turance.

Ƙarin kamannai:

Allah ya sa a yi lafiya, a gama lafiya.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post