Mafalki yasa wata Mata yar California hade Zoben Aurenta

Anyi ma wata mata yar kasar Amuruka tiyata bayan ta cire zoben aurenta ta kuma hade shi lokacin da take kwana.
Jenna Evans dai yar kimanin shekaru 29 tace ita da wanda zata aura Bobby suna cikin wani jirgin kasa mai tsananin gudu sai aka tilasta mata cewa sai ta hade zoben aurenta dan kare shi daga muggan mutane yayin tafiyarsu a jirgin.

Amman kuma lokacin data ta falka sai ta gano cewa mafalki ne kawai tayyi amman kuma zoben ta na zinari ya bace, nan take ta tace tasan abunda ya faru sai ta tayar da Bobby dan mashi bayanin abunda ya faru inda nan take sun ka nuhi assibiti inda aka mata tiyata aka hiddo zoben.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post