Yanda za ka gano cewa layin wayar ka baya bukatar sabuwar rijista

A ranar Alhamis 12 ga Watan Satumba Dr Ali Isah Pantami Ministan sadarwa na kasar Nijeriya yace an umurci ma’aikatar sadarwa ta Nijeriya wato Nigerian Communication Commission NCC data rufe duk wani layin waya dabai da rijista abun da ya shafi kusan layukka miliyan 9, ministan dai yace NCC zata tabbatar da cewa kamfanonin sadarwa sun rufe duk layin da bai da rijista har sai an cimma cikakkun dokoki.

Yan Nijeriyar da basuyi rijista ba zasu fara fuskantar dakatarwa nan kusa. Sai dai kuma in ana son gano matsayin rijistar layi ga lambobin da za’a danna.

MTN danna 7891#
AIRTEL danna *746#
9MOBILE sakon 740 zuwa 200
GLO sakon REG zuwa 746.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post