Ƙarin Aure: Bazawarar Shugaba Buhari, Hajiya Sadiya Faruk ta maido Martani

Tun bayan da labari ya yaɗu a gari Shugaba Buhari na neman karin aure inda an ka ce yana zawarcin Hajiya Sadiya Umar Farouk wanda tana daya daga jerin ministocin gwamnatin ta Muhammadu Buhari a karo na biyu. Wasu suna ganin ma saboda tsananin soyayyar da yake mata ne ya naɗata ministar.

Biyo bayan labarin ne ya kai ga har bazawarar ta fito fili tacce ita matsayin tsohuwar abokiyar iyalin gidan su Shugaba Buhari ce kuma aminiyar Uwargidanshi ce ta ƙut da ƙut, cewa da Aisha Buhari. Ta maido martanin ne a kundinta na wata kafar sada zumunta inda ta tsoma baki ga maganar auren da kafafen yada labarai ke cewa zasu yi da Shugaba Muhammadu Buhari yau Juma’a.

Ga kalamanta wanda ta hauda a kafar Twitter:

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post