Kun ga Amaryar da ta rasu a na dab da Bikin Auren ta a Katsina

Wata Amarya mai suna Fatima Hassan Fari ta rasu sa’o’i ukku (3) kamin ɗarmun auren ta a garin Funtua da ke Jahar Katsina. Ruwayoyi sun nuna cewa Fatima Hassan Fari ta rasu ne a ranar Assabar 2 ga watan Janairu na shekarar 2021 da misalin ƙarfe 7 na safe a yayin da an ka sanya lokacin ɗarmun auren ta ƙarfe 10 na Safiyar ranar.

Ƴanuwa da Abokan Arziki sun shiga shafukkan sada zumunta inda sun ka yi ta jimamin rashin na ta. Mu na roƙon Ubangiji Allah ya jiƙan ta.

Kamannan Amaryar lokacin ta na raye:

Saƙon da wani na kusa da ita yayyi a kafar Facebook na jimamin rashin ta.

Kamannin Malamar lokacin ta na raye. Ubangiji Allah ya jiƙan ta. Ameen

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post