Shugaba Buhari ya yi Gargaɗi kan buɗe Iyakokin Nijeriya a yau – Saƙon 2021

Shugaban Ƙasar Nijeriya, Muhammadu Buhari ya bada tabbacin cewa Iyakokin ƙasar a buɗe su ke ga duk wanda ke da shirin yin kasuwanci da Nijeriya a bisa ka’ida. Ya bayyana haka ne cikin saƙon sabuwar shekarar da yayyi a yau – 1 ga watan Janairu 2021.

Shugaban ya ce maƙwabtan Nijeriya su na da damar yin kasuwanci da kasar. Ya ƙara da cewa iyakokin ƙasar a buɗe su ke ga duk wanda ke son shigo da kayan da ba su haramta ba.

Madogara: Hutudole

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post