Ƴan Tawayen Chadi sun yi barazanar ƙwace iko bayan rasuwar Shugaban ƙasar

Ƴan tawayen ƙasar Chadi da an ka zarga da kashe Shugaba Marigyayi Idris Derby Itno sun bayyana cewa ba za su bari yaƙi ba sai sun kwace ikon ƙasar.

A sanarwar da sun ka fitar ranar Talata. Ƴan tawayen sun bayyana cewa, mayaƙan su na-ƙara matsawa kusa da Babban Birnin ƙasar, N’Djamena.

Wasu dai sun yi zargin cewa, Juyin Mulki ne sun ka ma Marigyayi Shugaba Idris Derby Itno inda sun ka yi sanadiyyar mutuwar shi jiya Talata. Tun jiya dai an ka naɗa ɗan shi a matsayin Shugaban ƙasa, Mahamat Derby Itno bayan mutuwar uban shi.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post