[Video] Wani Magidanci ya taka Rawar Waƙar India tareda Uwargida

Tsohuwar Soyayya ta motsa a garin Nufawa (Bida). Na so in ga samartakan wanga Tsoho. Ba laifi in an yi dan soyayya da nishaɗi.

A kafar Twitter, wani mutum mai suna Abdullberqy Ebbo daga Jahar Niger ya ɗora wani faifan kallo wanda ya ba mutane dariya gamida mamaki. An nuna wani Magidanci tareda Uwargidan shi su na-taka rawar waƙar India – Kuch-kuch hota hai gaban taro. Cikin makallata harda ɗiyan su na ciki. Bahaushe yacce in da ran ka ka Sha kallo.

Abun dai ya ƙayatarda mutane sosai saboda ba kasafai a ke ganin haka na-faruwa ba, musamman ma a Arewacin Nijeriya.

Abdul Mailahiya Hausa

I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder and Operator at Bago Technologies. My hobbies are Reading, Travelling and Discovering.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post